fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Barayi sun kashe uba sannan suka yi garkuwa da dansa a ‘Yankara, Katsina

Barayi sun kashe wani bawan Allah, Alhaji Mukhtar Mai Yadi dake garin ‘Yankara, karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina.

 

Hakanan sun tafi da dansa, Usman inda kuma sukawa dayan dansa, Yunusa duka sannan suka kwace masa waya da makullin mashin Roba-Roba, bayan sun shiga gidansu.

Lamarin ya farune a daren ranar Talata da misalin karfe 11 na dare, kamar yanda Yunusa ya bayyana ta shafinsa na Facebook. Yace shima da kyar yasha bayan da suka buga masa kan Bindiga.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=937269926764154&id=100014434665615

 

Ya kara da cewa mahaifinsa yayi kyakyawan Karshe.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=937399123417901&id=100014434665615

 

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=938075846683562&id=100014434665615

 

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=938078276683319&id=100014434665615

 

Muna fatan Allah ya jikansa ya kuma bayyana Usman.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *