fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Barayi sun shafe kwanaki 3 suna kai hari gidan Tauraron fina-finan, Tantiri

Tauraron fina-finan Hausa, Abulmumin Ilyasu ya bayyana cewa barayi sun shafe kwanaki 3 a jere suna kai hari a gidanshi.

 

Tauraron wanda kuma me shirya fim ne ya bayyana haka a shafinsa na sada zumunta inda ya kara da cewa a rana ta 3 dai sun yi nasarar shiga farfajiyar Gidan.

 

Saidai basu samu nasarar yi masa komai ba inda ya kara da cewa Allah ya kubutar dashi da iyalansa ya kuma roki masoya da su sakashi a addu’a.

 

Yankin Arewa maso yammadai na daya daga cikin yankunan da suka fi sauran yankunan kasarnan fama da hare-haren ‘yan bindiga.

 

Muna fatan Allah ya tsare ya kuma kiyaye na gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Hukumar 'yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

Leave a Reply

Your email address will not be published.