fbpx
Monday, March 1
Shadow

Barazanar Gwamnati ba zata hana mu ba, Sai mun yi zanga-zangar SARS karo na 2>>Matasa

Matasa da suka shirya zanga-zangar SARS karo ta biyu sun bayyana cewa barazanar gwamnati ba zata hana su ba.

 

Ministan yamda labarai da Al’adu, Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ba zata taba amincewa a yi wannan zanga-zangar ba saboda zata kai ga asarar dukiya da rayuka.

 

Saidai a sanarwar da matasa masu shirya wannan zanga-zangar suka fitar wadda Punchng ta ruwaito, sun bayyana cewa babu abinda zai hanasu fitowa zanga-zangar ranar 13 ga watan Fabrairu.

 

Sun bayyana cewa ba’a dauki mataki kan matasan da aka kashe a Lekki Toll Gate ba amma gashi za’a bideshi a ci gaba da karbar kudin shiga, sannan kuma ba’a samarwa matasa ayyukan yi ba amma gashi an hana hadahadar kudaden internet, Cryptocurrency wanda matasa ke sana’a dashi.

 

Sukace ga matsalar tsaro da sauransu, dan haka babu abinda zai hanasu yin zagayowar.

“Government has refused to provide employment for young people, yet they went ahead to ban the most promising source of income of young people; cryptocurrency.

 

“Nigerians are extremely poorer and yet the cost of food is on the high side with increased cost of electricity that only produces darkness. Petrol price is being increased as marketers want it at #190 per litre.

 

“Nigerians are no longer secured in any part of the country; when they are not being harassed or extrajudicially murdered by police, they are being kidnapped, mimed and killed by bandits.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *