fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Barazanar takunkumi ba zata sa mu amince da auren Jinsi ba>>Kungiyar kare Muradin Musulunci a Najeriya ta mayarwa da kasar Amurka martani

Daraktan kungiyar kare muradun Musulmai ta MURIC, Farfesa Ishaq Akintola ya bayyana cewa Najeriya ba zata amince da auren jinsi ba duk da barazanar kasar Amurka.

 

Yace Najeriya na da Al’ada da addininta wanda kuma ba zata taba bari kasar Amurkar ta gurbata mata su ba.

 

Ya kara da cewa Najeriya bata bukatar tallafin kasar Amurka indai ta hanyar da zai zo kenan.

“My opinion is that Joe Biden has just taken his first major step on what concerns his country. I should state here that America cannot continue to force its own globalisation policies on Nigeria.

 

“We won’t accept or practise that kind of law. It’s not possible. We did not vote our elected representatives to make that kind of law. We didn’t vote our National Assembly members to bastardise our culture and violate our beliefs.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *