fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Barca tayi burus da tayin siyan Ronaldo a farashin yuro miliyan 17 kuma bata yi nadamar hakan ba>>Tsohon shugaban Barcelona, Joan Laporta

Cristiano Ronaldo da Lionel sun kasance zakarun yan wasa kuma abokan hamayya a harkar tamola fiye da shekaru 10 da suka gabata, inda suka yi nasarar lashe kyautukan Ballon d’Or sau 11 a tsakanin su.

Tsohon shugaban Barcelona, Joan Laporta ya bayyana cewa an yi masu tayin siyan Ronaldo a lokacin da suke daf da siyan Ronaldinho inda har daya daga cikin wakilan shi CR7 yace zasu siyarwa Barca da shi a farashin yuro miliyan 17 a madadin farashin da zasu siyarwa Manchester na yuro miliyan 19.

Amma a karshe Barca tayi burus da wannan tayin a cewar shi tsohon shugaban nata wanda ya kara da cewa siyan Ronaldinho yasa basu da bukatar wani dan wasan gaba, kuma baiyi nadamar kin siyan Cristiano Ronaldo ba.

Cristiano Ronaldo: Barcelona rejected signing Juventus Satr in 2003 because of Ronaldinho

Criatiano Ronaldo and Lionel Messi have rewritten the history books during the course of their glittering careers, scoring goals at an astonishing rate and winning 11 Ballon d’Or awards between them.

Former Barcelona president, Joan Laporta reported that, Cristiano Ronaldo was proposed to them when he was at Sporting Club. One of his agents said that they had a player who they had sold to [Manchester] United for 19 million, but they’d sell him to Barca for 17 million.

Lapota added that they had already invested in Ronaldinho at the time. Cristiano played more out wide than in the centre. So they thought they were covered and rejected the chance to sign Cristiano Ronaldo and lastly he said he did’t regret it.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *