fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Barcelona ta sabuntawa Ousmane Dembele kwantiraki izuwa shekarar 2024

Tauraron dan wasan gaba na kasar Faransa, Ousmane Dembele ya amince ya cigaba da wasa a kungiyar zakarun gasar La Liga ta Barcelon.

Kwantirakin Dembele ya kare ne a karshen watan Yuni yayin da manyan kunyoyin turai ke harin sayen shi kamar su Chelsea da PSG.

Amma yanzu dan wasan mai shekaru 25 ya amince ya cigaba da wasa a kungiyar ta Barcelona wadda ya koma a shekarar 2017 a farashi sama da yuro miliyan 120.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.