fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Barcelona 1-1 Cadiz: yayin da Messi ya karya tarihin Xavi zamo dan wasan Barcelona daya fi buga mata wasannin La Liga masu yawa

Barcelona ta barar da maki a wasan tada Cadiz inda suka tashi daci 1-1, bayan tasha kashi a hannun PSG a gasar zakarun nahiyar turai.

Lionel Messi ne yayi nasarar ciwa Barcelona bugun daga kai sai me tsaron raga a wasan, yayin da shima Alex Fernandez ya ciwa Cadiz bugun daga kai sai me tsaron raga ana daf da tashi wasan.

Messi yayi nasarar karya tarihin Xavi Hernandez a wasan bayan ya zamo dan wasan Barcelona daya fi buga mata wasannin La Liga masu yawa, inda wasannin shi na La Liga suka kai 506 yayin da shi kuma Xavi keda wasanni 505 na La Ligan.

Barcelona 1-1 Cadiz: Lionel Messi has become the Barcelona player with the most LaLiga appearances.

Barcelona compounded their Champions League misery at the hands of Paris Saint-Germain by drawing on Sunday at home to Cadiz, who scored an 87th-minute penalty to snatch a 1-1 draw at Camp Nou.

Lionel Messi broke a Barcelona record by making his 506th La Liga appearance for the club and marked the milestone with a goal, his own spot-kick looking likely to secure a narrow win for his side.

Lionel Messi has become the Barcelona player with the most LaLiga appearances (506) surpassing Xavi Hernández (505)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *