fbpx
Monday, March 1
Shadow

Barcelona 5-1 Alaves: Messi ya kafa irin tarihin Xavi na bugawa Barcelona wasanni 505

Lionel Messi yayi nasarar cin kwallaye biyu yayin da shima Trincao yaci kwallaye biyu kafin Firpo yaci kwallon karshe a wasan, inda Messi ya kafa irin tarihin Xavi na bugawa Barcelona wasannin La Liga guda 505.

Ganin Messi a tawagar Barcelona ya dauki hankulan wasu mutane domin sun yi tunanin cewa Koeman zai hutar da shi gami da wasan su Paris Saint German a gasar zakarun nahiyar turai.

Lionel Messi ka iya kafa tarihin daya fi na tsohon abokin aikin nashi wato Xavi a mako mai zuwa yayin da Barcelona zata kara da Cadiz.

Messi equals Barcelona’s LaLiga appearances record set by Xavi

Lionel Messi equalled Barcelona’s all-time LaLiga appearances record set by Xavi in Saturday’s 5-1 win over Deportivo Alavés at Camp Nou, as he and Trincao both score brace before Firpo score the 80 minute winner.

It was thought Ronald Koeman might opt to leave Messi out given the importance of Tuesday’s Champions League round-of-16 first-leg game against Paris Saint-Germain.

It was Messi’s 505th LaLiga appearance for Barça , tying the haul managed by club great Xavi, and the Argentinian could surpass his former team-mate next week at home to Cadiz.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *