fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Barcelona na daf da sayen Memphis Depay

Rahotanni daga kasar De Telegraaf sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona na daf da sayen dan wasan Lyon, Memphis Depay.

 

Barcelona zata sayi dan wasanne akan Yuro Miliyan 30 kuma Rahotanni sun bayyana cewa tuni ahi ya amince da wannan tayi.

Hakanan Rahotanni sun bayyana cewa Barcelonar na kokarin fara tattaunawa kan siyan dan wasan Liverpool,  Wijnaldum.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *