fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Barcelona ta cancanci buga wasan karshe na gasar Spanish Super Cup bayan data doke Sociedad a bugun daga kai sai gola

Kocin kungiyar Barcelona, Ronald Koeman ya yabi tawagar shi sosai musamman gola Marc Ander Stergen bayan da suka lallasa Real Sociedad da bugun daga kai sai gola a wasan kusa da karshe na gasar Spanish Super Cup.

Barcelone ta fara jagorancin wasan ne ta hannun Frankie De Jong kafin Mikel Oyarzabal ya ramawa Sociedad kwallon da bugun daga kai sai gola wanda hakan yasa aka tashi wasan daci 1-1.

Inda har aka kara masu lokaci amma duk da haka babu wanda ya kara ci har sai a bugun daga kai sai gola inda Barca ta doke Sociedad daci 3-2, kuma hakan yasa suka cancanci buga wasan final na gasar tsakanin su da Madrid ko Arhletic a ranar lahadi.

Barcelona to face either Real Madrid or Athletic Club in the final match of Soanish Super Cup after beating Real Sociedad on penalties.

Ronald Koeman was proud of his Barcelona team and in particular goalkeeper Marc-Andre ter Stegen after seeing his men beat Real Sociedad on penalties in the semi-finals of the Spanish Super Cup on Wednesday.

A hard-fought game ended all square after extra-time. Frenkie de Jong headed Barca in front, but a Mikel Oyarzabal penalty levelled it up for La Rea. Barca went on to win 3-2 in the shoot-out and Koeman praised his team’s performance and his goalkeeper’s heroics after the win.

Ter Stegen also made two saves in the shoot-out, while substitute Riqui Puig netted the decisive kick to send Barcelona into a final against either Real Madrid or Athletic on Sunday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *