fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Barcelona ta tafka asarar yuro miliyan biyu dake cikin yarjejeniyar siyar da Suarez bayan an cire Atletico Madrid a gasar zakarun nahiyar turai

Luiz Suarez ya koma kungiyar Atletico Madrid ne daga Barcelona a kakar bara, bayan masoyan Barca da tsaffin yan wasa da kuma Messi babban abokinsa duk sun amince da hakan.

 

Messi yaji haushin barin Suarez ya koma kungiyar hammayar Barcelona, wadda yanzu take jagoranci da maki hudu a saman teburin gasar La Liga.

 

Amma duk da haka dai Atletico tabi sahun Barcelona bayan da itama Chelsea ta lallasa ta daci 3-0 a wasannin gida da waje kuma ta cire ta a gasar zakarun nahiyar turai.

 

Cire Atletico da Chelsea tayi a gasar yasa Barcelona ta tafka asarar yuro miliyan biyu wadda take cikin yarjejeniyar siyar da Suarez idan ya taimakawa Atletico ta cancanci buga wasannin kusa dana kusa dana karshe a gasar.

Barcelona have missed out on an extra two million euros as part of the Luis Suarez transfer deal after Atletico Madrid exited the Champions League

Suarez joined Atletico from Barca last summer in a deal that angered both fans of the club, former players and superstar forward Lionel Messi, the Uruguayan’s closest friend in football.

Messi was livid at the decision to allow Suarez to move to one of Barca’s La Liga rivals, with the forward’s new club currently four points clear of his old one at the top of the table.

 

However, Atletico joined Barca in being eliminated from the Champions League at the last-16 stage on Wednesday night, when Chelsea wrapped up a 3-0 aggregate victory over the side from the Spanish capital at Stamford Bridge.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.