fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Bashin da ake bin Najeriya ya kai naira triliyan 42.8 a karkashin jagorancin shugaba Buhari

Bashin da ake bin Najeriya ya kai naira biliyan 42.8 a karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari yayin da kasa ke cigaba da fama da matsalar tattalin arziki.

Ofishin dake lura da bashin Najeriya ne ya bayyana a ranar litinin, inda suka wallafa a shafinsu cewa daga watan Maris zuwa watan yuni ne bashin ya kai hakan,

Inda suka ce a watan Maris bashin  Najeriya yana naira biliyan 41.60 amma zuwa watan yuni har ya kai naira biliyan 42.84.

Wanda ke nuna cewa a cikin watanni uku kacal bashin kasar har ya hauhawa ya kai naira biliyan 1.24.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.