fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bata gari sun kashe dansanda sannan suka yanke mai mazakuta Ebonyi

Rahotanni daga jihar Ebonyi na cewa wasu bata gari sun kaiwa wani ofishin ‘yansanda sake Abakaliki hari.

 

Matasan dauke da makamai sun kona ofishin ‘yansandan da ababen hawa da dama sannan suka kashe wani dansanda suka kuma yanke masa mazakuta da dauke bindigar sa.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Loveth Odah ce ta tabbatar da hakan inda tace bata garin sun yi banna sosai a jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dandazon Mata Sun Yi Bikin Kona Tsintsiyar Jam'iyyar APC A Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.