fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bata gari sun wawushe Shinkafar dan kasuwa ta Miliyan 188 a Adamawa

Matasa dake bi suna fasa rumbunan ajiyar kayan Amfanin Gwamnati sun shiga kamfanin wani dan kasuwa, Alhaji Muhammad Shemad, Shemad Concept Limited inda suka wawushe Buhunan shinkafa 10, 615.

 

Lamarin ya farune a Yola North inda yace darajar Shinkafar da matasan suka sace ta kai , 188, 464,000.

 

Yace akwai dayan rumbun da yake ajiye shinkafarsa, Samfarera kuma ya samu labarin cewa matasam sun nufi can ma su kwashe, yace dole ya dauki hayar ‘yandaba suka kare rumbun nasa dan su kadai ne maganin matasan.

 

Dailytrust tace a ziyarar da ta kai Wajan ta ‘yan daban da suka kai kimanin 100 rike da adda da sauran muggan makamai suna zagaye da rumbun dan kasuwar.

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

 

“Altogether, we had 10,615 bags of rice – 5,210 of them were perboiled rice and the rest white rice,” Alhaji Shamad said, explaining that his company sells white rice at N17,500 per bag and parboiled rice at N18,000 per bag to wholesalers.

 

“Unruly as they are, I have to engage them to guard the warehouse because they are the only ones who can can keep other thugs away,” Shemad said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.