A jiya ranar laraba karamin shugaban majalissar dattawa ya bayyana cewa zasu tsige shugaban kasar Najeriya saboda matsalar tsaro.
Amma tun a jiyan babban shugabansu Ahmad Lawal yayi watsi da wannan batun a majalissar dattawan.
Yayin da yanzu ma hadimin shugabar kasar Najeriya, Garba Shehu ya bayyana masu cewa wannan shirin batawa kansu lokaci zasu yi.