fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Batun Cewa Buratai Zai Fallasa Masu Daukar Nauyin ‘Yan Ta’adda Karya Ne>>Rundunar Sojoji

Rundunar sojin kasa ta Nijeriya ta bayyana labarin da ake yadawa cewa shugabanta ya sha alwashin fallasa masu daukar nauyin ta’addanci da cewa labarin karya ne.

Wata jarida ce ta wallafa labarin ranar Talata da ke cewa Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai ya ce ‘yan kasar za su yi matukar kaduwa idan ya fallasa masu daukar nauyin ‘yan ta’adda.
Amma a wani sako da rundunar sojin ta wallafa a shafinta na Twitter ta ce “Wannan labarin karya ne. Wannan labarin karysa ne.”
Hare-haren ‘yan ta’adda dai na ci gaba da karuwa a kasar, lamarin da ya sa ‘yan Najeriya suka kara kaimi wurin yin kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya cire hafsoshin sojin kasar, ciki har da Mr Buratai.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Alkali zai raba auren matar dake tuhumar uwar mijinta da shan mata sigari a cikin dakinta a garin zariya


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.