December 13, 2017 by hutudole Hamshakin Mai kudi kuma tsohon magajin sarautar Saudiyya, Mohammed Bin Naif, kenan yana kula da mahaifiyarsa da kansa. Shin kana kula da mahaifiyar ka kuwa? Allah ya bamu ikon kyautatawa iyayenmu da kuma yi musu biyayya. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan Kalli bidiyo yanda Puis ya musulunta ya koma Muhammad Al'amin