Sabuqar dokar data halasta Auren jinsi a kasar Angola ta fara aiki a jiya, Laraba.
Sabuwar dokar ta soke dokar kasar da aka kafa tun zamanin mulkin turawa data haramta auren jinsi a kasar.
Wannan na zuwane a yayin da kasar Amurka kewa kasashen da suka haramta auren jinsi barazanar kakaba Takunkumi.