fbpx
Monday, June 27
Shadow

Bayan da ya ajiye aikinsa na baiwa shugaba Buhari shawara ya tsaya takarar dan majalisa, Bashir Ahmad ya fadi zaben fidda gwani

Tsohon hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad da ya ajiye mukaminsa na baiwa shugaban kasa shawara ya tsaya takarar dan majalisa, ya fadi zaben fidda gwani.

 

Tuni dai aka yi magana akan wannan lamari a shafukan sada zumunta

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.