fbpx
Friday, February 26
Shadow

Bayan Kwace sansanin Sojoji, Boko Haram sun kafa tutarsu a Marte, Jihar Borno

Rahotanni daga jihar Borno dake Arewa maso gabashin Najeriya na cewa Kungiyar Boko Haram ta kafa tutocinta a wani yanki na Marte.

 

Boko Haram sun rika kaiwa Marte hare-hare akai-akai,  sannan kuma a daren juma’ar data gabata, sun kuma kai wani harin a makwabciyar karamar hukumar Dikwa.

 

Saidai harin na Dikwa bai yi nasara ba saboda Sojojin Najeriya sun dakileshi bayan kwashe awanni ana gwabzawa.

 

Saidai duk da haka mazauna Dikwa da dama, fararen hula sun tsere daga garin. Majiyar tsaro ta bayyanawa Channelstv cewa sojoji da aka kawo su taimakawa sojojin dake yakin da Boko Haram suma Boko Haram din sun kai musu harin kwantan Bauna.

 

Babu dai cikakken bayanin yawan wanda suka mutu ko suka jikkata a hare-haren.

 

The insurgents also laid an ambush for the reinforcements deployed from the theatre command headquarters located in Maiduguri.
The attack on Marte came barely two months after the Borno state government resettled 500 households in New Marte.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *