Cibiyar dakile ya duwar cututtuka ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 284 wanda hukumar ta tabbatar sun kamu da cutar Covid-19.
Jahohin da aka samu karin sun hada da
199-Lagos 26-Rivers 19-Oyo 8-FCT 8-Borno 7-Plateau 6-Jigawa 5-Kano 2-Abia 1-Ekiti 1-Delta 1-Kwara 1-Taraba.
284 new cases of #COVID19;
199-Lagos
26-Rivers
19-Oyo
8-FCT
8-Borno
7-Plateau
6-Jigawa
5-Kano
2-Abia
1-Ekiti
1-Delta
1-Kwara
1-Taraba6677 cases of #COVID19 in Nigeria
Discharged: 1840
Deaths: 200 pic.twitter.com/awxMgfp7U5— NCDC (@NCDCgov) May 20, 2020
Ya zuwa yanzu hukumar ta sallami adadin mutum 1840 baya ga haka an samu mutuwar mutum 200 a kasar.