fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Bayan samun karin mutum 348 yanzu masu cutar coronavirus a Najeriya sun haura dubu 11

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta fitar da sanarwar samun mutum 348 wanda suka harbu da cutar covid-19 a Najeriya,

 

Wanda ya zuwa yanzu adadin masu cutar ya kai 11,166.

 

An samu karin masu dauke da cutar daga jahohin:

 

Lagos-163 FCT-76 Ebonyi-23 Rivers-21 Delta-8 Nasarawa-8 Niger-8 Enugu-6 Bauchi-5 Edo-5 Ekiti-5 Ondo-5 Gombe-5 Benue-4 Ogun-2 Osun-1 Plateau-1 Kogi-1 Anambra-1.

Ya zuwa yanzu an sallami mutum 3329

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.