Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta fidda sanarwar kara samun masu dauke da cutar kimanin 387, wanda adadin ya karu da kimanin dubu 9,302.
A sanarwar da hukumar ta fitar a shafinta dake kafar sada zumunta, inda ta lasafta jahohin da aka samu Karin masu cutar.
Lagos-254 FCT-29 Jigawa-24 Edo-22 Oyo-15 Rivers-14 Kaduna-11 Borno-6 Kano-3 Plateau-2 Yobe-2 Gombe-2 Bauchi-2 Ondo-1.
387 new cases of #COVID19;
Lagos-254
FCT-29
Jigawa-24
Edo-22
Oyo-15
Rivers-14
Kaduna-11
Borno-6
Kano-3
Plateau-2
Yobe-2
Gombe-2
Bauchi-2
Ondo-19302 cases of #COVID19Nigeria
Discharged: 2697
Deaths: 261 pic.twitter.com/Pmmurht8H8— NCDC (@NCDCgov) May 29, 2020
Ya zuwa yanzu dai an sallami adadin mutum 2,697 baya ga samun adadin mutum 261 da suka mutu a sakamakon cutar.