fbpx
Friday, December 2
Shadow

Bayan shafe lokaci yana musantawa, a karshe dai Abubakar Malami ya fito takarar gwamnan jihar Kebbi

Ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnati, Abubakar Malami ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Gwamnan jihar Kebbi a karkashin jam’iyyar APC.

 

Ya bayyana hakane a Birnin Kebbi wajan wani taro inda yace idan za’a goyi bayansa, zai tsaya takarar gwamnan jihar.

 

Wannan mataki da ya dauka ya samu amincewar jigajigan APC na jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Sharia’r da za’a yi wa Aminu Mohamméd, dolé a yì ta a filí, a fadí Laífin da ya yí, a faɗí laifin da aka yí masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *