fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Bayan sulhu da ‘yan Bindiga a Katsina, Sun sako mutane 181 da suka yi garkuwa dasu

‘Yan Bindiga a jihar Katsina sun sako mutane 181 da suka yi garkuwa dasu bayan da aka yi sulhu tsakaninsu da gwamnati.

 

Gwamnan jihar Katsina,  Aminu Bello Masari ya bayyana haka a ranar Juma’a inda yace an sako 181 bayan da aka yi sulhu da ‘yan Bindiga.

 

Gwamnan yace Kungiyar Miyetti Allah da Sojoji, da ‘yansanda da DSS ne aka hada kai dasu wajan yin wannan sulhu.

 

Governor Aminu Bello Masari of Katsina State, on Friday, said no fewer than 181 kidnapped victims had been rescued from the bandits through negotiations in recent time. He made this known while receiving another set of 77 kidnapped persons at the Government House, Katsina.

 

According to the governor, the victims were released by their captors after negotiations led by the state government, in collaboration with the Miyetti Allah Cattle Breeders Association (MACBAN), the Nigeria Police Force, Nigerian Army, Nigerian Air Force, Department of State Service and other security agencies.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *