fbpx
Monday, January 18
Shadow

Bayan Tsigeshi, Trump ya killace kansa yana Jimamin lamarin

A jiyane majisar wakilai ta tsige shugaban kasar Amurka, Donald Trump a karo na 2, wanda ba’a raba yiwa wani shugaban kasar irin haka ba.

 

Dalilin wannan abu, shugaban kasar a jammacin jiya, ya killace kansa a fadarsa inda ya rika jimamin lamarin, kamar yanda wani Rahoto ya nunar.

 

Washington post ta bayyana cewa wani me baiwa shugaban kasar shawara ya bayyana cewa kowa na cikin bacin rai a fadar shugaban kasar saboda shugaban ya bayyana cewa hadimansa basu kareshi a idon jama’a yanda ya kamata.

“everybody’s angry at everyone” inside the White House, with the President being upset because he thinks people aren’t defending him enough.

“He’s in self-pity mode,” the source said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *