Rahotanni da dama sun bayyana cewa kungiyar Bayern Munich na harin sayen tauraron dan wasan gaba na Manchester United, Cristiano Ronaldo,
Domin ya maye mata gurbin Lewandowski wanda ke shirin komawa Barcelona a wannan kakar.
Amma darektan kungiyar ta Bayern Munich, Hasan ya bayyana cewa Ronaldo babban dan wasa ne amma wannan labaran kanzan kurege ne cewa zasu saye shi.