fbpx
Monday, August 15
Shadow

Bayern Munich ta bayyaba dalilin dayasa ba zata saye Cristiano Ronaldo ba

Kungiyar zakarun gasar Bundesliga, Bayern Munich ta bayyana dalilin dayasa ba zata iya sayen Cristiano Ronaldo ba.

Shugaban kungiyar, Oliver Kahn ne ya bayyana hakan inda yace Ronaldo babban dan wasa ne a tarihi kuma suna son shi sosai.

Amma sai dai ba zasu iya sayen shi ba saboda baya cikin irin ‘yan wasan da suke so domin kowace kungiya tanada nata tsarin.

A ranar asabar Munich ta tabbatar da cewa gwarzonta Lewandowski zai koma Barca a wannan kakar, yayin da shima Ronaldo yake so Manchester United ta sayar dashi a wannan kakar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.