fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Bayern Munich ta kawar da jita-jitar siyan Ronaldo sun ce ya musu tsufa.

A cewar tattaunawar da yayi da TZ,shugaban bayern Munich Herbert hainer ya kawar da jita-jitar cewa za su siya dan wasan Juventus wato Cristiano Ronaldo.

Hainer ya kara da cewa zakaran daya lashe gasar balloon d’Or sau biyar “ya dan yi mana tsufa”.
Ronaldo ya cika sheraka 35 a satin daya gabata kuma babu wata alamar gazawa a tattare da shi.tsohon zakaran Manchester United da real Madrid ya  jefa kwallaye 22 kasancewar shi a wasanni 27 a kakar wasan bana.
Maganar da hainer yayi cewa `ya dan mana tsufa` abin da  mamakice ga masoyan Ronaldo ganin cewa har yanzu yana jan zarenshi.
“Hainer yace  akwai sunayen yan wasa dayawa a kasa amma Ronaldo ya dan mana tsufa”.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Kalli bidiyo: Yanda magidanci ya lakadawa Fasto duka saboda yayi zina da matarshi


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.