fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bayern Munich ta lallasa Dortmund daci 3-1 ta lashe kofin DFL Super Cup

Lewandowski ya ruguza burin Erling Haaland na lashe kofi a farkon kakar shi ta karshe a kungiyar Dortmund a wasan karshe na gasar DFL Super Cup.

Sabon kocin Munich Julian Nagelsmann yayi nasarar lashe kofinsa na farko a kungiyar,  bayan da suka lallasa Dortmund daci 3-1 wanda ya kasance karo na farko da suka lallasa Dortmund sau biyar a jere a tarihi.

Kuma Lewandowski ne ya jagoranci Munich a wasan da kwallaye biyu sai Muller yaci guda yayin da shima Reus ya ciwa Dortmund daya.

Robert Lewandowski sends ruthless Erling Haaland message as Bayern Munich set new record

Erling Haaland’s hopes of beginning his final season at Borussia Dortmund with silverware were ruthlessly wrecked by Bayern Munich’s Robert Lewandowski in the DFL Super Cup.

Karanta wannan  Cristiano Ronaldo na son barin Manchester United ne saboda Lionel Messi, karanta kaji dalili

New Bayern boss Julian Nagelsmann celebrated his first trophy as a manager as Die Roten claimed a 3-1 win at the Westfalenstadion – a record-breaking fifth straight win over BVB.

Typically it was Lewandowski who did the damage, scoring the opening and final goals of a breathless game with Muller netting the other goal while Reus was also on target for Dortmund.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.