fbpx
Friday, July 1
Shadow

Bayern Munich ta tabbatar da mutuwar tsohon gwarzon dan wasanta Gerd Muller dan shekara 75

Gerd Muller ya bugawa kasarsa ta yammacin Jamus wasanni 62 inda yaci mata kwallaye 68 hadda kwallon data sa kasar ta lallasa Netherland daci 2-1 ta lashe kofin duniya a shekarar 1974.

Muller yaci kyautar Golden Boot na gasar kofin duniya a shekarar 1970 inda yaci kwallaye 10, kuma yaci kwallaye 365 a wasanni 427 na gasar Bundesliga da kuma kwallaye 66 a wasanni 74 na gasar nahiyar turai a shekaru 15 daya kwashe yana taka leda a Bayern Munich.

Muller ya kasance yana rike da tarihin dab wasan daya fi cin kwallaye masu yawa a shekara guda bayan daya ci 85 a shekarar 1972, kafin Messi ya karya mai tarihin a shekarar 2012.

Kuma kafin bikin zagayowar ranar haihuwarsa na shekarar 2015 ya kamu da cutar kwakwalwa inda matarshi Uschi da yarinyar shi Nicole suke jinyar shi.

Gerd Muller: Bayern Munich and Germany legend dies at age of 75

The striker scored 68 goals in 62 appearances for West Germany, including the winning goal in the 1974 World Cup final as West Germany defeated Netherlands 2-1 in Munich.

Karanta wannan  Za'a ba wanda ya lashe gasar tseren Marathon dala 80,000 a jihar Abuja

Muller won the Golden Boot for netting 10 goals at the 1970 World Cup and scored a record 365 goals in 427 Bundesliga games and 66 goals in 74 European matches during his 15 years at Bayern.

He also held the record for the most goals in a calendar year after scoring 85 in 1972 until Lionel Messi surpassed his total in 2012.

Shortly before his 70th birthday in 2015, Bayern announced Muller had been diagnosed with Alzheimer’s disease. He is survived by wife Uschi and daughter Nicole.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.