fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bazan janye karan dana shigar kan hana matan Musulmai sanya Hijabi ba, cewar lauya Malcolm Omirhobo

Lauyan Najeriya Malcolm Omirhobo ya bayyana cewa ba zai janye karan daya shigar kam hana matan Musulmai sanya Hijabi ba.

Lauyan ya shigar da kara uku kan Musulunci na farko hana mata sanya hijabi sai kuma cire yaren larabci a jikin nira da kuma jikin kakin sojoji.

Inda ya jadadda cawa shi na zai janye karan nasa domin hakkin ne shine yake bi.

A baya lauyan yayi shiga irin ta juju yaje kotu wanda hakan yasa mutane ke cewa yayi shigar ne don zanga zang akan amincewa matan Musulmi sanya hijabi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.