fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Bazan siyasantar da harkar tsaro ba idan kuka zabeni shugaban kasa>>Gwamna Yahya Bello

Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya sha Alwashin cewa ba zai siyasantar da harkar tsaron Najeriya ba idan aka zabeshi a matsayin shugaban kasa a shekarar 2023 ba.

 

Yahya Bello yace zai tabbatar kowace jiha a Najeriya ta samu tsaro yanda ya dace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Barawo ya sace naira miliyan 31 a gidan gwamnatin jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.