fbpx
Friday, July 1
Shadow

Beckham yace Messi yafi Cristiano Ronaldo kuma shine zakaran wasan kwallon kafa na duniya

David Beckham ya bayyana ra’ayin shi gami da muhawarar da ake yi akan Cristiano Ronaldo da Lionel Messi. Tsohon tauraron Manchester United din yace zakaran Barcelona yafi tauraron Juventus kuma shine zakaran wasan kwallon kafa na duniya.

Beckham ya taka muhimmiyar rawa a wasan kwallon kafa yayin da yayi nasarar lashe gasar premier lig da champions lig da kuma la liga, kuma yayi nasarar juwa a na biyu a kyautar balloon d’Or na shekara ta 1999.
Becham yayi wasa a manyan kungiyoyi kamar irin su man United, Real Madrid, PSG, Ac Milan da LA Galaxy.
Beckham yace Messi shine babban dan wasa cikin yan wasan daya taba fuskanta a wasannin kwallon kafa, kuma ba abu mai yiwuwa bane ace za’a samu wani kwararren dan wasan kamar shi ba.
Messi a koda yaushe shine yake taimakawa Barcelona suke samun nasara a wasannin su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  HOTUNA: Ahmed Musa ya raba Naira miliyan 100 ga zawarawa da marasa ƙarfi

1 Comment

 • Hi there

  We are interested in advertising on your website, hutudole.com, on behalf of one of our clients, slotsbonuses2020.com.

  -A Text AD on your footer or sidebar (With Do-follow Link)
  -A Sponsored post

  Could you please send me an email back with an offer for any of the above advertising options that would work for you?

  Steve
  ISmartMedia

Leave a Reply

Your email address will not be published.