fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bediyo:Kallon da Ronaldo yayiwa kyamara ya dauki hankula bayan sun tashi wasa da Brentford

Cristiano Ronaldo ya taimakawa Manchester United da kwallo guda jiya ta doke Brentford daci 3-0 a gasar Firimiya.

Yayin da ake ta rade raden cewa wasan ka iya kasancewa na karshe daya buhawa kungiyar na gida, inda yake shirin sauya sheka.

Kuma irin kallon daya yiwa kyamara a wannan bideyon ya dauki hankula.

https://twitter.com/SkySportsNews/status/1521373037144297475?t=1MXc-tGYke9Xc-LJht-xBA&s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ronaldo ya cewa Manchester ba zai halacci atisayi yau ba bayan data cigaba da ce masa ba zata sayar dashi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.