Allah ya albarkaci tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello(GeneralBMB) da ‘yan biyu, a wani sako daya fitar ta yace yana katsina amma ya bari ya tafi gida Jos dan shaida wannan kyauta da Allah ya mishi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna tayashi murna da fatan Allah ya rayasu ya kuma Albarkaci rayiwarsu.