fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Benzema ya zamo dan wasa na farko daya ciwa Madrid kwallaye 40 a kaka guda tun bayan tafiyar Ronaldo

Karim Benzema ya ciwa Madrid kwallaye biyu a wasan farko na kusa da karshe a suka buga da Manchester City, wanda ta basu kashi daci 4-3.

Benzema ya zamo dan wasan Madrid na farko daya ciwa kungiyar kwallaye 40 tun bayan tafiyar Ronaldo wanda yaci mata kwallaye 44 a kakar 2017-18.

Kuma Manchester City ta zamo kungiya ta farko a tarihi data yi nasarar cin wasanni uku a jere tsakanin tada Madrid a gasar zakarun nahiyar turai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.