fbpx
Monday, August 15
Shadow

Bideyo: Barcelona ta tabbatar da sayen Lewandowski daga Barcelona

Barcelona ta tabbatar da sayen tauraron dan wasan Bayern Munich, wato Robert Lewandowski.

Inda ta bayyana cewa ta sayo shi a farashin yuro miliyan 50 inda tayi masa kwantirakin shekaru biyar.

Lewandowski ya koma Barcelona ne bayan ya fadawa Munich cewa baya so ya cigaba da wasa a kungiyar, kuma Barca yake ya koma.

Ga bidiyon shi kamar haka:

https://twitter.com/FCBarcelona/status/1549490889306906625?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1549490889306906625%7Ctwgr%5E%7Ctwcon%5Es1_c10&ref_url=https%3A%2F%2Fwww.vanguardngr.com%2F2022%2F07%2Flewandowski-completes-four-year-deal-switch-to-barcelona%2F

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Labari me dadi: 'Yan bindiga sun sako mutane 35 da sukayi garkuwa dasu a Millennium City dake jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.