fbpx
Monday, August 15
Shadow

Bideyo: Gwamnonin APC sun kaiwa Wike jiyara a Patakwal

Bideyo kwnan na gwamnonin APC inda suka kaiwa gwamna Wike na jibar Patakwal ziyara.

Rahotanni da dama sun bayyana cewa da yiyuwar Wike ya sauka bayan ya fadi zaben fidda gwani na shugaban kasa a PDP.

Sannan kuma Atiku yaki cika masa alawarin daya dauka na cewa zai tsayar da shi a matsayin abokin takararsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.