Gwamna Fayemi Kayode ya janyewa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a filin daga na zaben fidda gwani a jam’iyyar APC.
Wanda hakan yasa Tinubu watau Jagaban ya tashe ya rungume gwamnan cikin farin ciki.
Ga bideyon kamar haka:
https://twitter.com/MobilePunch/status/1534408147955236866?t=JTb4hYz8wFKOTm0AQEytwA&s=19