fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Bideyo: Shararren mai wasan barkwanci Sabinus yayi hatsari

Shararren mai wasan barkwanci na Najeriya, Chukwuemeka Emmanuel Ejekwu wanda aka fi sani da Sabinus yayi hatsari a jihar Lekki dake jihar Legas.

Tauraron bai samu rauni ba amma motar tasa ta lalace sosai.

https://twitter.com/thesunnigeria/status/1569042515533217792?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Sanatoci sunyi watsi da kudurin kafa dokar karba karba da zata baiwa kowace kabila damar shugabanci a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.