fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bideyo: Wata mata zigidir ta kwace kan fanfon man fetur tana watsawa mutane da motoci a jihar Legas

Bideyon wata mana kenan zigidir wacce ta kwace kan fanfon man fetur take watasawa mutane da motoci a gidan man Ikoyi.

Wannan lamarin ya faru ne a yau ranar alhamis kuma jami’an yan sanda da sauran al’umma sun kwace man sun tafi da ita.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.