fbpx
Friday, August 12
Shadow

Bideyo: Yadda jami’ai suka lallasa wani fasto mai rawa a jihar Anambra

Sojoji da ‘yan sanda sun lallasa fasto mai rawa, Chukwuemeka Ohanaemere wanda akafi sani da Odumeje.

Sun lallasa sane bayan yayi kokarin dakatar dasu yayin da suke kokarin rushe masa cocinsa wadda ya gina ba bisa ka’ida ba.

ga bideyon kamar haka:

https://twitter.com/YeleSowore/status/1545059329862033408?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1545059329862033408%7Ctwgr%5E%7Ctwcon%5Es1_c10&ref_url=https%3A%2F%2Fsaharareporters.com%2F2022%2F07%2F07%2Fsoldiers-policemen-who-brutalised-prophet-odumeje-must-be-arrested-prosecuted-E28093-aac

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kai hari Illela sun kashe mutane 11 sunyi gakuwa da mutanen da ba a san adadin su ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.