Wata mahaifiya a karamar hukumar Lere dake jihar Kaduna ta daure ‘yarta ta kulleta a daki na tsawon shekaru takwas.
Inda dan uwanta Gaddafi yace an daure ta ne saboda bata da kunya kuma a cikin dakin take cin abinci take yin bayan gida.
Kwamishinar walwalar ta jihar Kaduna Hafsat Baba tare da hukumar Civil Defence me suka ceto Hauwa kuma sunce dole a hukunta mahaiyar data yiwa yarinyarta wannan abin.
https://youtu.be/_5sXUAN6HUA