Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari yayi jawabi jiya ranar lahadi na zagayowar ranar dimokwaradiyya,
Inda har yace ya kamata a gudanar zaben shekarar 2023 cikin limana domin girmama Abiola.
Kuma a yauma yaje filin Eagle Square a jihar Abuja inda ya halcci taron murnnar jagayowar ranar dimokwaradiyyar karo na karshe a matsayin shi na shugabam kasar Najeriya.
Ga vbideyon yadda ya bar filin kamar haka: https://twitter.com/vanguardngrnews/status/1536314482036817920?t=9GcdKxR4a4KSqZf9jJ9sxA&s=19