fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bidiyon dan Bindiga na bugun kirjin yanda ya kashe jami’an tsaro a gaban jami’an tsaron

Wannan hoton wani dan Bindiga ne dake bugun kirjin yanda ya kashe jami’an tsaro a baya.

 

Bidiyon ya watsu sosai a shafukan sada zumunta, inda aka ga jami’an tsaro da wasu mutane a yayin da yake wanan magana.

 

Ga dukkan alamu dai yana wannan maganane a wajan wani sulhu.

Lamarin ya faru a jihar Zamfara kamar yanda Rahotanni suka nunar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun kai sabon hari a Maiduguri sun kashe dan samda guda

Leave a Reply

Your email address will not be published.