fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Bidiyo: A karshe dai masu zanga-zangar SARS sun fara kira Buhari ya yi Murabus kawai

A yayin da zanga-zangar SARS ta shiga rana ta 12, an ga masu zanga-zangar sun fito da wata sabuwar bukata ta shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka.

 

A baya dai zanga-zangar ta fara ne da bukatar shugaban yawa ‘Yansandan SARS garambawul inda kuma suka kara bukatar cewa a wa kasar Gyara na musamman a bangarorin ilimi, Ayyukan Gwamnati tsaro da sauransu.

 

Saidai da safiyar yau, Lahadi an ga masu zanga-zangar dauke da kwalin dake cewa shugaba Buhari yayi Murabus.

 

Kalli bidiyon a kasa:

 

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.