fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyo Amarya ta dauki Hankula bayan da tace ba zata iyawa mijinta Biyayya ba

Ango da amarya, Michael Ilesanmi da Angela Deem da suka yi aure a Legas, Najeriya sun dauki hankulan mutanen da suka halarci bikin auren nasu.

 

Bayan da Fasto ya karantowa Mijin abinda zai fada ya fada, an koma kan Amarya itama aka fada mata abinda zata ce inda da aka daidai inda zata ce zatawa Mijinta Biyayya sai abu ya gagara, ta fara tambayar wa zatawa ?

 

Daga karshe dai ta fada an kammala bikin Auren.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.