fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bidiyo: An jefi Gwamnan Kaduna a ziyarar da ya kai Kasuwar Bacci

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kai ziyara kasuwar Bacci wanda ake kan rusheta dan gyarata zuwa ta zamani.

 

Gwamnan ya kai ziyarar ce a Ranar Litinin, 16 ga watan Maris.

 

A yayin ziyarar tashi. Wasu sun yiwa gwamnan yabo yayinda wasu Rahotanni suka bayyana cewa an jefi gwamnan.

 

Wannan bidiyon na kasa ya nuna yanda wani dan kasuwar Baccin ya dauki Bidiyon ziyarar gwamnan inda ake jin karar harbin bindiga na jami’an tsaron dake tare da gwamnan. Ya saka cewa da kyar gwamnan yasha.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

https://www.instagram.com/p/B90A3zfFanE/?igshid=ttm6ygl67839

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.