fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Bidiyo: An kama wani Fasto yana zina da wata matar aure a kan gadon aurenta

Mijin matar ne ya kama Faston a cikin lamarin tare da abokansa da danginsa da suka dauki bidiyon ta kyamara.

Faston wanda ke magana da harshen Twi na kasar Ghana, ya ce matar ce ta gayyace shi kan cewa tana jin kaɗaici kuma tana buƙatar abokin fira.

Ya ce, nan take ya daina abin da yake yi, ya garzaya wurinta don yi mata addu’a. Faston da ba a bayyana sunansa ba ya ce da ya isa wurin, ya tambayi inda mijin nata yake, inda ta amsa da cewa kasuwa.

Karanta wannan  Na gaji da daukar nauyin kaina aure nake nayi, cewar tauraruwar Nollywood

Sai kwatsam hirarsu ta kai ga yin jima’i. Kalli bidiyon a kasa…….
https://www.instagram.com/tv/Cd0_2u1gDZV/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.